Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 250

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 250 Aya count 286

وَلَمَّا بَرَزُوا۟ لِجَالُوتَ وَجُنُودِهِۦ قَالُوا۟ رَبَّنَآ أَفْرِغْ عَلَيْنَا صَبْرًۭا وَثَبِّتْ أَقْدَامَنَا وَٱنصُرْنَا عَلَى ٱلْقَوْمِ ٱلْكَٰفِرِينَ ﴿٢٥٠﴾
Kuma a lõkacin da suka bayyana ga Jãlũta da rundunoninsa, suka ce: \"Yã Ubangijinmu! Ka zuba haƙuri a kanmu kuma Ka tabbatar da sãwayenmu, kuma Ka taimake mu a kan mutãnen nan kãfirai.\"
Share