Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 206

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 206 Aya count 286

وَإِذَا قِيلَ لَهُ ٱتَّقِ ٱللَّهَ أَخَذَتْهُ ٱلْعِزَّةُ بِٱلْإِثْمِ ۚ فَحَسْبُهُۥ جَهَنَّمُ ۚ وَلَبِئْسَ ٱلْمِهَادُ ﴿٢٠٦﴾
Kuma idan an ce masa: \"Ka ji tsõron Allah,\" sai girman kai da yin zunubi ya ɗauke shi To abin da yake mai isarsa Jahannama ce. Kuma haƙĩƙa, shimfiɗa tã munana.
Share