Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 201

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 201 Aya count 286

وَمِنْهُم مَّن يَقُولُ رَبَّنَآ ءَاتِنَا فِى ٱلدُّنْيَا حَسَنَةًۭ وَفِى ٱلْءَاخِرَةِ حَسَنَةًۭ وَقِنَا عَذَابَ ٱلنَّارِ ﴿٢٠١﴾
Kuma daga gare su akwai wanda yake cẽwa: \"Yã Ubangijinmu! Ka bã mu mai kyau a cikin dũniya da mai kyau a cikin Lãhira, kuma Ka tsare mana azãbar Wuta!\"
Share