Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 156

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 156 Aya count 286

ٱلَّذِينَ إِذَآ أَصَٰبَتْهُم مُّصِيبَةٌۭ قَالُوٓا۟ إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّآ إِلَيْهِ رَٰجِعُونَ ﴿١٥٦﴾
Waɗanda suke idan wata masĩfa ta sãme su, sai su ce: \"Lalle ne mũ ga Allah muke, kuma lalle ne mũ, zuwa gare Shi, muke kõmãwa.\"
Share