Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 154

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 154 Aya count 286

وَلَا تَقُولُوا۟ لِمَن يُقْتَلُ فِى سَبِيلِ ٱللَّهِ أَمْوَٰتٌۢ ۚ بَلْ أَحْيَآءٌۭ وَلَٰكِن لَّا تَشْعُرُونَ ﴿١٥٤﴾
Kada ku ce ga waɗanda ake kashẽwa a cikin hanyar Allah: \"Matattu ne.\" Ã'a, rãyayyu ne, kuma amma bã ku sansancẽwa.
Share