Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 14

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 14 Aya count 286

وَإِذَا لَقُوا۟ ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ قَالُوٓا۟ ءَامَنَّا وَإِذَا خَلَوْا۟ إِلَىٰ شَيَٰطِينِهِمْ قَالُوٓا۟ إِنَّا مَعَكُمْ إِنَّمَا نَحْنُ مُسْتَهْزِءُونَ ﴿١٤﴾
Kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi ĩmãni, sukan ce: \"Mun yi ĩmãni. \"Kuma idan sun wõfinta zuwa ga shaiɗãnunsu, sukan ce: \"Lalle ne muna tãre da ku: Mu mãsu izgili, kawai ne.\"
Share