Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 135

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 135 Aya count 286

وَقَالُوا۟ كُونُوا۟ هُودًا أَوْ نَصَٰرَىٰ تَهْتَدُوا۟ ۗ قُلْ بَلْ مِلَّةَ إِبْرَٰهِۦمَ حَنِيفًۭا ۖ وَمَا كَانَ مِنَ ٱلْمُشْرِكِينَ ﴿١٣٥﴾
Kuma suka ce: \"Ku kasance Yahũdãwa ko Nasãra, kwã shiryu.\"Ka ce: \"A'a aƙidar Ibrãhĩm dai, maikarkata, zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba.\"
Share