Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 131

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 131 Aya count 286

إِذْ قَالَ لَهُۥ رَبُّهُۥٓ أَسْلِمْ ۖ قَالَ أَسْلَمْتُ لِرَبِّ ٱلْعَٰلَمِينَ ﴿١٣١﴾
A lõkacin da Ubangijinsa Ya ce masa: \"Ka miƙa wuya,\" ya ce: \"Nã miƙa wuya ga Ubangijin tãlikai.\"
Share