Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 13

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 13 Aya count 286

وَإِذَا قِيلَ لَهُمْ ءَامِنُوا۟ كَمَآ ءَامَنَ ٱلنَّاسُ قَالُوٓا۟ أَنُؤْمِنُ كَمَآ ءَامَنَ ٱلسُّفَهَآءُ ۗ أَلَآ إِنَّهُمْ هُمُ ٱلسُّفَهَآءُ وَلَٰكِن لَّا يَعْلَمُونَ ﴿١٣﴾
Kuma idan aka ce musu: \"ku yi ĩmãni kamar yadda mutãne suka yi ĩmãni,\" sukan ce: \"Zã mu yi ĩmãni ne kamar yadda wãwãye suka yi ĩmãni?\" To, lalle ne su, sũ ne wãwãye, kuma amma bã su sani.
Share