Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 124

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 124 Aya count 286

۞ وَإِذِ ٱبْتَلَىٰٓ إِبْرَٰهِۦمَ رَبُّهُۥ بِكَلِمَٰتٍۢ فَأَتَمَّهُنَّ ۖ قَالَ إِنِّى جَاعِلُكَ لِلنَّاسِ إِمَامًۭا ۖ قَالَ وَمِن ذُرِّيَّتِى ۖ قَالَ لَا يَنَالُ عَهْدِى ٱلظَّٰلِمِينَ ﴿١٢٤﴾
Kuma a lõkacin da Ubangijin Ibrãhim Ya jarrabẽ shi da wasu kalmõmi, sai ya cika su. Ya ce: \"Lalle ne Nĩ, Mai sanya ka shugaba dõmin mutãne ne.\" Ya ce: \"Kuma daga zũriyata.\" Ya ce: \"AlkawarĩNa bã zai sãmu azzãlumai ba.\"
Share