Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 117

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 117 Aya count 286

بَدِيعُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلْأَرْضِ ۖ وَإِذَا قَضَىٰٓ أَمْرًۭا فَإِنَّمَا يَقُولُ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ ﴿١١٧﴾
Mai kyautata halittar sammai da ƙasa, kuma idan Ya hukunta wani al'amari, sai kawai Ya ce masa: \"Kasance.\" Sai ya yi ta kasancewa.
Share