Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 111

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 111 Aya count 286

وَقَالُوا۟ لَن يَدْخُلَ ٱلْجَنَّةَ إِلَّا مَن كَانَ هُودًا أَوْ نَصَٰرَىٰ ۗ تِلْكَ أَمَانِيُّهُمْ ۗ قُلْ هَاتُوا۟ بُرْهَٰنَكُمْ إِن كُنتُمْ صَٰدِقِينَ ﴿١١١﴾
Kuma suka ce: \"Bãbu mai shiga Aljanna fãce waɗanda suka zama Yahũdu ko Nasãra.\" Waɗancan tãtsũniyõyinsu ne. Ka ce: \"Ku kãwo dalilinku idan kun kasance mãsu gaskiya.\"
Share