Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Aya 11

Surah Al-Baqarah ( The Cow ) - Hausa - Aya 11 Aya count 286

وَإِذَا قِيلَ لَهُمْ لَا تُفْسِدُوا۟ فِى ٱلْأَرْضِ قَالُوٓا۟ إِنَّمَا نَحْنُ مُصْلِحُونَ ﴿١١﴾
Kuma idan aka ce musu: \"Kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa,\" sukan ce: \"Mũ mãsu kyautatawa kawai ne!\"
Share