Surah Maryam ( Mary ) - Aya 77

Surah Maryam ( Mary ) - Hausa - Aya 77 Aya count 98

أَفَرَءَيْتَ ٱلَّذِى كَفَرَ بِـَٔايَٰتِنَا وَقَالَ لَأُوتَيَنَّ مَالًۭا وَوَلَدًا ﴿٧٧﴾
Shin, ka ga wanda ya kãfirta da ayõyinMu, kuma ya ce: \"Lalle ne zã a bã ni dũkiya da ɗiya?\"
Share