Surah Maryam ( Mary ) - Aya 66

Surah Maryam ( Mary ) - Hausa - Aya 66 Aya count 98

وَيَقُولُ ٱلْإِنسَٰنُ أَءِذَا مَا مِتُّ لَسَوْفَ أُخْرَجُ حَيًّا ﴿٦٦﴾
Kuma mutum yana cẽwa, \"Shin idan na mutu lalle ne haƙĩ ƙa da sannu zã a fitar da ni inã mai rai?\"
Share