Surah Maryam ( Mary ) - Aya 64

Surah Maryam ( Mary ) - Hausa - Aya 64 Aya count 98

وَمَا نَتَنَزَّلُ إِلَّا بِأَمْرِ رَبِّكَ ۖ لَهُۥ مَا بَيْنَ أَيْدِينَا وَمَا خَلْفَنَا وَمَا بَيْنَ ذَٰلِكَ ۚ وَمَا كَانَ رَبُّكَ نَسِيًّۭا ﴿٦٤﴾
(Sunã mãsu cẽwa) \"Kuma bã mu sauka Fãce da umuruin Ubangijinka (Muhammad). Shĩ ne da mulkin abin da ke a gaba gare mu da abin da ke a bãyanmu da abin da ke a tsakãnin wannan.\" Kuma (Ubangijinka bai kasance wanda ake mantãwa ba.
Share