Surah Maryam ( Mary ) - Aya 42

Surah Maryam ( Mary ) - Hausa - Aya 42 Aya count 98

إِذْ قَالَ لِأَبِيهِ يَٰٓأَبَتِ لِمَ تَعْبُدُ مَا لَا يَسْمَعُ وَلَا يُبْصِرُ وَلَا يُغْنِى عَنكَ شَيْـًۭٔا ﴿٤٢﴾
A lõkacin da ya ce wa ubansa, \"Yã bãba! Don me kake bauta wa abin da bã ya ji, kuma bã ya ga ni, kuma ba ya wadãtar da kõme daga barinka?\"
Share