Surah Maryam ( Mary ) - Aya 30

Surah Maryam ( Mary ) - Hausa - Aya 30 Aya count 98

قَالَ إِنِّى عَبْدُ ٱللَّهِ ءَاتَىٰنِىَ ٱلْكِتَٰبَ وَجَعَلَنِى نَبِيًّۭا ﴿٣٠﴾
Ya ce: \"Lalle ne, nĩ bãwan Allah ne Allah Yã bã ni Littãfi kuma Ya sanya ni Annabi.\"
Share