Surah Maryam ( Mary ) - Aya 29

Surah Maryam ( Mary ) - Hausa - Aya 29 Aya count 98

فَأَشَارَتْ إِلَيْهِ ۖ قَالُوا۟ كَيْفَ نُكَلِّمُ مَن كَانَ فِى ٱلْمَهْدِ صَبِيًّۭا ﴿٢٩﴾
Sai ta yi ishãra zuwa gare shi, suka ce: \"Yãya zã mu yi magana da wanda ya kasance a cikin shimfiar tsumma yanã jãrĩri?\"
Share