Surah Maryam ( Mary ) - Aya 27

Surah Maryam ( Mary ) - Hausa - Aya 27 Aya count 98

فَأَتَتْ بِهِۦ قَوْمَهَا تَحْمِلُهُۥ ۖ قَالُوا۟ يَٰمَرْيَمُ لَقَدْ جِئْتِ شَيْـًۭٔا فَرِيًّۭا ﴿٢٧﴾
Sai ta je wa mutãnenta tanã auke da shi. Suka ce: \"Yã Maryamu! Lalle ne, haƙĩƙa kin zo da wani abu mai girma!
Share