Surah Maryam ( Mary ) - Aya 24

Surah Maryam ( Mary ) - Hausa - Aya 24 Aya count 98

فَنَادَىٰهَا مِن تَحْتِهَآ أَلَّا تَحْزَنِى قَدْ جَعَلَ رَبُّكِ تَحْتَكِ سَرِيًّۭا ﴿٢٤﴾
Sai (yãron da ta haifa) ya kira ta daga ƙarƙashinta, \"Kada ki yi baƙin ciki! Haƙĩƙa Ubangijinki Ya sanya wani marmaro a ƙarƙashinki.
Share