Surah Maryam ( Mary ) - Aya 23

Surah Maryam ( Mary ) - Hausa - Aya 23 Aya count 98

فَأَجَآءَهَا ٱلْمَخَاضُ إِلَىٰ جِذْعِ ٱلنَّخْلَةِ قَالَتْ يَٰلَيْتَنِى مِتُّ قَبْلَ هَٰذَا وَكُنتُ نَسْيًۭا مَّنسِيًّۭا ﴿٢٣﴾
Sai nãƙuda ta kai ta zuwa ga wani kututturen dabĩniya, ta ce \"Kaitona, dã dai na mutu a gabãnin wannan kuma na kasance wani abu wulakantacce wanda aka manta!\"
Share