Surah Maryam ( Mary ) - Aya 11

Surah Maryam ( Mary ) - Hausa - Aya 11 Aya count 98

فَخَرَجَ عَلَىٰ قَوْمِهِۦ مِنَ ٱلْمِحْرَابِ فَأَوْحَىٰٓ إِلَيْهِمْ أَن سَبِّحُوا۟ بُكْرَةًۭ وَعَشِيًّۭا ﴿١١﴾
Sai ya fita a kan mutãnensa daga masallãci, sa'an nan ya yi ishãra zuwa gare su da cẽwa, \"Ku yi tasbĩhi sãfe da yamma.\"
Share