Surah Maryam ( Mary ) - Aya 10

Surah Maryam ( Mary ) - Hausa - Aya 10 Aya count 98

قَالَ رَبِّ ٱجْعَل لِّىٓ ءَايَةًۭ ۚ قَالَ ءَايَتُكَ أَلَّا تُكَلِّمَ ٱلنَّاسَ ثَلَٰثَ لَيَالٍۢ سَوِيًّۭا ﴿١٠﴾
Ya ce: \"Yã Ubangijina! Ka sanya mini alãma.\" Ya ce: \"Alamarka ita ce ka kãsa yi wa mutãne magana a darũruwa uku daidai.\"
Share