Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 96

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 96 Aya count 110

ءَاتُونِى زُبَرَ ٱلْحَدِيدِ ۖ حَتَّىٰٓ إِذَا سَاوَىٰ بَيْنَ ٱلصَّدَفَيْنِ قَالَ ٱنفُخُوا۟ ۖ حَتَّىٰٓ إِذَا جَعَلَهُۥ نَارًۭا قَالَ ءَاتُونِىٓ أُفْرِغْ عَلَيْهِ قِطْرًۭا ﴿٩٦﴾
\"Ku kãwo mini guntãyen baƙin ƙarfe\". (Suka kai masa) har a lõkacin da ya daidaita a tsakãnin duwãtsun biyu (ya sanya wutã a cikin ƙarfen) ya ce: \"Ku hũra (da zugãzugai).\" Har a lõkacin da ya mayar da shi wutã, ya ce: \"Ku kãwo mini gaci (narkakke) in zuba a kansa.\"
Share