Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 83

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 83 Aya count 110

وَيَسْـَٔلُونَكَ عَن ذِى ٱلْقَرْنَيْنِ ۖ قُلْ سَأَتْلُوا۟ عَلَيْكُم مِّنْهُ ذِكْرًا ﴿٨٣﴾
Kuma suna tambayar ka daga zulƙarnaini, ka ce: \"Zan karanta muku ambato daga gare shi.\"
Share