Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 76

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 76 Aya count 110

قَالَ إِن سَأَلْتُكَ عَن شَىْءٍۭ بَعْدَهَا فَلَا تُصَٰحِبْنِى ۖ قَدْ بَلَغْتَ مِن لَّدُنِّى عُذْرًۭا ﴿٧٦﴾
Ya ce: \"Idan na tambaye ka daga wani abu a bãyanta, to, kada ka abũce ni. Lalle ne, kã isa ga iyakar uzuri daga gare ni.\"
Share