Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 73

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 73 Aya count 110

قَالَ لَا تُؤَاخِذْنِى بِمَا نَسِيتُ وَلَا تُرْهِقْنِى مِنْ أَمْرِى عُسْرًۭا ﴿٧٣﴾
Ya ce: \"Kada ka kãma ni da abin da na manta kuma kada ka kallafa mini tsanani ga al'amarĩna.\"
Share