Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 71

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 71 Aya count 110

فَٱنطَلَقَا حَتَّىٰٓ إِذَا رَكِبَا فِى ٱلسَّفِينَةِ خَرَقَهَا ۖ قَالَ أَخَرَقْتَهَا لِتُغْرِقَ أَهْلَهَا لَقَدْ جِئْتَ شَيْـًٔا إِمْرًۭا ﴿٧١﴾
Sai suka tafi har a lõkacin da suka hau a cikin jirgi, ya hũje shi, ya ce, \"Kã hũje shi dõmin ya nutsar da mutãnensa? Lalle ne, haƙĩƙa, kã zo da wani babban abu!\"
Share