Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 66

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 66 Aya count 110

قَالَ لَهُۥ مُوسَىٰ هَلْ أَتَّبِعُكَ عَلَىٰٓ أَن تُعَلِّمَنِ مِمَّا عُلِّمْتَ رُشْدًۭا ﴿٦٦﴾
Mũsã ya ce masa, \"Ko in bĩ ka a kan ka sanar da ni daga abin da aka sanar da kai na shiriya?\"
Share