Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 64

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 64 Aya count 110

قَالَ ذَٰلِكَ مَا كُنَّا نَبْغِ ۚ فَٱرْتَدَّا عَلَىٰٓ ءَاثَارِهِمَا قَصَصًۭا ﴿٦٤﴾
Ya ce: \"Wancan ne abin da muka kasance munã biɗã.\" Sai suka kõma a kan gurãbunsu, sunã bĩbiya.
Share