Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 62

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 62 Aya count 110

فَلَمَّا جَاوَزَا قَالَ لِفَتَىٰهُ ءَاتِنَا غَدَآءَنَا لَقَدْ لَقِينَا مِن سَفَرِنَا هَٰذَا نَصَبًۭا ﴿٦٢﴾
To, a lõkacin da suka wuce ya ce wa yãronsa, \"Ka kãwo mana kãlãcinmu. Lalle ne haƙĩƙa mun haɗu da wahala daga tafiyarmu wannan.\"
Share