Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 60

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 60 Aya count 110

وَإِذْ قَالَ مُوسَىٰ لِفَتَىٰهُ لَآ أَبْرَحُ حَتَّىٰٓ أَبْلُغَ مَجْمَعَ ٱلْبَحْرَيْنِ أَوْ أَمْضِىَ حُقُبًۭا ﴿٦٠﴾
Kuma a lõkacin da Mũsã ya ce wa yãronsa, \"Bã zan gushe ba sai na isa mahaɗar tẽku biyu, kõ in shũɗe da tafiya shekara da shẽkaru.\"
Share