Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 52

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 52 Aya count 110

وَيَوْمَ يَقُولُ نَادُوا۟ شُرَكَآءِىَ ٱلَّذِينَ زَعَمْتُمْ فَدَعَوْهُمْ فَلَمْ يَسْتَجِيبُوا۟ لَهُمْ وَجَعَلْنَا بَيْنَهُم مَّوْبِقًۭا ﴿٥٢﴾
Kuma da rãnar da Allah Yake cẽwa, \"Ku kirãyi abõkan tarayyãTa, waɗanda kuka riya.\" Sai su kirãye su, sai bã zã su karɓa musu ba, kuma Mu sanya Maubiƙa (Mahalaka) a tsakãninsu,
Share