Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 37

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 37 Aya count 110

قَالَ لَهُۥ صَاحِبُهُۥ وَهُوَ يُحَاوِرُهُۥٓ أَكَفَرْتَ بِٱلَّذِى خَلَقَكَ مِن تُرَابٍۢ ثُمَّ مِن نُّطْفَةٍۢ ثُمَّ سَوَّىٰكَ رَجُلًۭا ﴿٣٧﴾
Abõkinsa ya ce masa, alhãli kuwa yanã muhãwara da shi, \"Ashe kã kãfirta da wanda Ya halitta ka daga turɓaya, sa'an nan daga ɗigon maniyi, sa, an nan Ya daidaita ka, ka zama mutum?\"
Share