Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Aya 10

Surah Al-Kahf ( The Cave ) - Hausa - Aya 10 Aya count 110

إِذْ أَوَى ٱلْفِتْيَةُ إِلَى ٱلْكَهْفِ فَقَالُوا۟ رَبَّنَآ ءَاتِنَا مِن لَّدُنكَ رَحْمَةًۭ وَهَيِّئْ لَنَا مِنْ أَمْرِنَا رَشَدًۭا ﴿١٠﴾
A lõkacin da samarin suka tattara zuwa ga kõgon, sai suka ce: \"Ya Ubangijinmu! Ka bã mu wata rahama daga gare Ka, kuma Ka sauƙaƙe mana (sãmun) shiriya daga al'amarinmu.\"
Share