Surah An-Nahl ( The Bees ) - Aya 86

Surah An-Nahl ( The Bees ) - Hausa - Aya 86 Aya count 128

وَإِذَا رَءَا ٱلَّذِينَ أَشْرَكُوا۟ شُرَكَآءَهُمْ قَالُوا۟ رَبَّنَا هَٰٓؤُلَآءِ شُرَكَآؤُنَا ٱلَّذِينَ كُنَّا نَدْعُوا۟ مِن دُونِكَ ۖ فَأَلْقَوْا۟ إِلَيْهِمُ ٱلْقَوْلَ إِنَّكُمْ لَكَٰذِبُونَ ﴿٨٦﴾
Kuma idan waɗanda suka yi shirka suka ga abũbuwan shirkarsu sai su ce: \"Yã Ubangijinmu! Waɗannan ne abũbuwanshirkarmu waɗanda muka kasance munã kira baicinKa\". Sai su jẽfamagana zuwa gare su, \"Lalle ne ku, haƙĩƙa, maƙaryata ne.\"
Share