Surah An-Nahl ( The Bees ) - Aya 40

Surah An-Nahl ( The Bees ) - Hausa - Aya 40 Aya count 128

إِنَّمَا قَوْلُنَا لِشَىْءٍ إِذَآ أَرَدْنَٰهُ أَن نَّقُولَ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ ﴿٤٠﴾
Abin sani kawai, MaganarMu ga wani abu idan Mun nufe shi, Mu ce masa, \"Ka kasance; sai yanã kasancẽwa.
Share