Surah An-Nahl ( The Bees ) - Aya 30

Surah An-Nahl ( The Bees ) - Hausa - Aya 30 Aya count 128

۞ وَقِيلَ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوْا۟ مَاذَآ أَنزَلَ رَبُّكُمْ ۚ قَالُوا۟ خَيْرًۭا ۗ لِّلَّذِينَ أَحْسَنُوا۟ فِى هَٰذِهِ ٱلدُّنْيَا حَسَنَةٌۭ ۚ وَلَدَارُ ٱلْءَاخِرَةِ خَيْرٌۭ ۚ وَلَنِعْمَ دَارُ ٱلْمُتَّقِينَ ﴿٣٠﴾
Kuma aka ce wa waɗanda suka yi taƙawa, \"Mẽne ne Ubangijinku Ya saukar?\" Suka ce, \"Alhẽri Ya saukar, ga waɗanda suka kyautata a cikin wannan dũniya akwai wani abu mai kyau, kuma haƙĩƙa, Lãhira ce mafi alhẽri.\" Kuma haƙĩƙa, mãdalla da gidan mãsu taƙawa.
Share