Surah An-Nahl ( The Bees ) - Aya 28

Surah An-Nahl ( The Bees ) - Hausa - Aya 28 Aya count 128

ٱلَّذِينَ تَتَوَفَّىٰهُمُ ٱلْمَلَٰٓئِكَةُ ظَالِمِىٓ أَنفُسِهِمْ ۖ فَأَلْقَوُا۟ ٱلسَّلَمَ مَا كُنَّا نَعْمَلُ مِن سُوٓءٍۭ ۚ بَلَىٰٓ إِنَّ ٱللَّهَ عَلِيمٌۢ بِمَا كُنتُمْ تَعْمَلُونَ ﴿٢٨﴾
Waɗanda malãiku suke karɓar rãyukansu sunã mãsu zãluntar kansu. Sai suka jẽfa nẽman sulhu (suka ce) \"Ba mu kasance muna aikata wani mummũnan aiki ba.\" Kayya! Lalle Allah ne Masani ga abin da kuka kasance kunã aikatãwa.
Share