Surah An-Nahl ( The Bees ) - Aya 123

Surah An-Nahl ( The Bees ) - Hausa - Aya 123 Aya count 128

ثُمَّ أَوْحَيْنَآ إِلَيْكَ أَنِ ٱتَّبِعْ مِلَّةَ إِبْرَٰهِيمَ حَنِيفًۭا ۖ وَمَا كَانَ مِنَ ٱلْمُشْرِكِينَ ﴿١٢٣﴾
Sa'an nan kuma Muka yi wahayi zuwa gare ka (cẽwa), \"Ka bi aƙĩdar Ibrahĩm, mai karkatã zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba.'
Share