Surah An-Nahl ( The Bees ) - Aya 101

Surah An-Nahl ( The Bees ) - Hausa - Aya 101 Aya count 128

وَإِذَا بَدَّلْنَآ ءَايَةًۭ مَّكَانَ ءَايَةٍۢ ۙ وَٱللَّهُ أَعْلَمُ بِمَا يُنَزِّلُ قَالُوٓا۟ إِنَّمَآ أَنتَ مُفْتَرٍۭ ۚ بَلْ أَكْثَرُهُمْ لَا يَعْلَمُونَ ﴿١٠١﴾
Kuma idan Muka musanya wata ãyã a matsayin wata ãyã, kuma Allah ne Mafi sani ga abin da Yake saukarwa sai su ce: \"Abin sani kawai, kai, aƙirƙiri ne.\" Ã'a, mafi yawansu bã swa sani.
Share