Surah Ibrahim ( Abraham ) - Aya 7

Surah Ibrahim ( Abraham ) - Hausa - Aya 7 Aya count 52

وَإِذْ تَأَذَّنَ رَبُّكُمْ لَئِن شَكَرْتُمْ لَأَزِيدَنَّكُمْ ۖ وَلَئِن كَفَرْتُمْ إِنَّ عَذَابِى لَشَدِيدٌۭ ﴿٧﴾
Kuma a lõkacin da Ubangijinku Ya sanar, \"Lalle ne idan kun gõde, haƙĩƙa, Inã ƙãramuku, kuma lalle ne idan kun kãfirta haƙĩƙa azãbãta, tabbas, mai tsanani ce.\"
Share