Surah Ibrahim ( Abraham ) - Aya 35

Surah Ibrahim ( Abraham ) - Hausa - Aya 35 Aya count 52

وَإِذْ قَالَ إِبْرَٰهِيمُ رَبِّ ٱجْعَلْ هَٰذَا ٱلْبَلَدَ ءَامِنًۭا وَٱجْنُبْنِى وَبَنِىَّ أَن نَّعْبُدَ ٱلْأَصْنَامَ ﴿٣٥﴾
Kuma a lõkacin da Ibrãhĩm ya ce: \"Yã Ubangijina! Ka sanyã wannan gari amintacce kuma Ka nĩsanta ni, nĩ da ɗiyãna daga bauta wa gumãka.
Share