Surah Ibrahim ( Abraham ) - Aya 30

Surah Ibrahim ( Abraham ) - Hausa - Aya 30 Aya count 52

وَجَعَلُوا۟ لِلَّهِ أَندَادًۭا لِّيُضِلُّوا۟ عَن سَبِيلِهِۦ ۗ قُلْ تَمَتَّعُوا۟ فَإِنَّ مَصِيرَكُمْ إِلَى ٱلنَّارِ ﴿٣٠﴾
Kuma suka sanya wa Allah kĩshiyõyi, dõmin ɓatarwa daga hanyarSa, Ka ce: \"Ku ji dãɗi, sa'an nan, lalle ne, makõmarku Wutar ce.\"
Share