Surah Ibrahim ( Abraham ) - Aya 13

Surah Ibrahim ( Abraham ) - Hausa - Aya 13 Aya count 52

وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ لِرُسُلِهِمْ لَنُخْرِجَنَّكُم مِّنْ أَرْضِنَآ أَوْ لَتَعُودُنَّ فِى مِلَّتِنَا ۖ فَأَوْحَىٰٓ إِلَيْهِمْ رَبُّهُمْ لَنُهْلِكَنَّ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴿١٣﴾
Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce wa Manzanninsu, \"Lalle ne munã fitar da ku daga ƙasarmu, kõ kuwa haƙĩƙa, kunã kõmowã acikin addininmu.\" Sai Ubangijinsu Ya yi wahayi zuwa gare su, \"Lalle ne, Munã halakar da azzãlumai.\"
Share