Surah Ar-Ra'd ( The Thunder ) - Aya 43

Surah Ar-Ra'd ( The Thunder ) - Hausa - Aya 43 Aya count 43

وَيَقُولُ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ لَسْتَ مُرْسَلًۭا ۚ قُلْ كَفَىٰ بِٱللَّهِ شَهِيدًۢا بَيْنِى وَبَيْنَكُمْ وَمَنْ عِندَهُۥ عِلْمُ ٱلْكِتَٰبِ ﴿٤٣﴾
Kuma waɗanda suka kãfirta sunã cẽwa: \"Ba a aiko ka ba.\" Ka ce, \"Allah Yã isa zama shaida a tsakãnina da tsakãninku da wanda yake a wurinsa akwai ilmin Littãfi.\"
Share