Surah Ar-Ra'd ( The Thunder ) - Aya 27

Surah Ar-Ra'd ( The Thunder ) - Hausa - Aya 27 Aya count 43

وَيَقُولُ ٱلَّذِينَ كَفَرُوا۟ لَوْلَآ أُنزِلَ عَلَيْهِ ءَايَةٌۭ مِّن رَّبِّهِۦ ۗ قُلْ إِنَّ ٱللَّهَ يُضِلُّ مَن يَشَآءُ وَيَهْدِىٓ إِلَيْهِ مَنْ أَنَابَ ﴿٢٧﴾
Kuma wanɗanda suka kãfirta, sunã cẽwa, \"Don me ba a saukar da wata ãyã ba a kansa daga Ubangijinsa?\" Ka ce: \"Lalle ne Allah Yanã ɓatar da wanda Yake so kuma Yanã shiryar da wanda ya tũba zuwa gare shi.\"
Share