Surah Ar-Ra'd ( The Thunder ) - Aya 24

Surah Ar-Ra'd ( The Thunder ) - Hausa - Aya 24 Aya count 43

سَلَٰمٌ عَلَيْكُم بِمَا صَبَرْتُمْ ۚ فَنِعْمَ عُقْبَى ٱلدَّارِ ﴿٢٤﴾
\"Aminci ya tabbata a kanku sabõda abin da kuka yi wa haƙuri. Sãbõda haka madalla da ni'imar ãƙibar gida.\"
Share