Surah Yusuf (Joseph ) - Aya 98

Surah Yusuf (Joseph ) - Hausa - Aya 98 Aya count 111

قَالَ سَوْفَ أَسْتَغْفِرُ لَكُمْ رَبِّىٓ ۖ إِنَّهُۥ هُوَ ٱلْغَفُورُ ٱلرَّحِيمُ ﴿٩٨﴾
Ya ce: \"Da sannu zã ni nẽma muku gãfara daga Ubangijina. Shi ne Mai gãfara, Mai jin ƙai.\"
Share